Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC a Sokoto sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.Jaridar Daily Post ta ruwaito cewa, Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar, Hassan...
Gwamnatin tarayya ta tallafawa akalla mutane 6,000 da suka karbi Naira 20,000 kowannensu a matsayin tallafin kudi a jihar Katsina a wani bangare na kokarin gwamnatin...
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu masu ibada a wani masallacin Juma’a da ke unguwar Zugu a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara.Mazauna...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya rantsar da sababbin kwamishinoni goma sha ɗaya waɗanda majalisar dokokin jihar ta kammala tantance su a farkon makon...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Osun, ta dakatar da dan takarar gwamna na jam’iyyar, Dotun Babayemi.Shugabannin mazabar Otun Balogun 2, dake karamar hukumar Ayedaade ne suka dakatar...
Majalisar gudanarwa ta jami’ar jihar Gombe (GSU) a ranar Alhamis din nan ta umurci dukkanin Ma’aikatan Makarantar da su koma bakin aiki cikin gaggawa.Hakan na ƙunshe...
Wasu ƙungiyoyin rajin kare haƙƙin ɗan adam a Najeriya, tare da ƙungiyar ma rubuta kan harkokin ƴan mutane watau HURIWA, sun soki naɗin da shugaba Buhari...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a ranar Alhamis din nan ta ce za ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce Sanata Rabiu Musa ya ci amanar shi da mabiyansa, inda ya ce dalilin da ya sa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin Ahmed Halilu a matsayin Manajan Daraktan kamfanin buga kuɗi.Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa Ahmed Halilu, yayan mai...