Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta bayyana cewa Arewa ba za ta goyi bayan dan takarar da ke neman cin...
Jam’iyyar APC ta sanar da naɗa Malam Bala Ibrahim a matsayin daraktanta na yaɗa labarai na ƙasa.Hakan dai na cikin wata sanarwa da sakataren jam’iyyar na...
Wadanda suka saba dokar hana zirga-zirgar babura kasuwanci na Achaba (Okada) a jihar Legas suna fuskantar hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari saboda fara aiwatar...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallan kafar Chelsea ta kammala cinikin daukar ‘dan wasan gaba na kungiyar Barcelona, Pierre-Emerick Aubameyang akan kudi Fam miliyan 12, tare...
A karo na biyu cikin ƙasa da mako guda, Hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta sake cafke babbar motar ɗaukar kaya...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta cafke kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo.An kama shi ne da...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami da miyagun kwayoyi da kuma kasancewa...
Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa.Shugaban karamar hukumar, Malam Usaini...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani direban babur ɗin Adaidaita sahu mai shekaru ashiri da biyar Ammar Ibrahim bisa nutsewar da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bada umarnin mayar da wurin da gini ya rufta a kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit zuwa filin...