Bayan sace shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar Filato, Honarabul Henry Jan Gotip, an sake shi.Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato, DSP Alabo Alfred, ya tabbatar...
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Walid Jibril, ya yi murabus, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.“Na sauka ne a matsayin shugaban kwamitin BoT....
Gwamnatin tarayya ta umurci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA da ta sanyawa kamfanonin jiragen sama na kasa da kasa takunkumin da aka...
Gwamnatin jihar Zamfara, karkashin Bello Matawalle, ta amince da mayar da Naira 50,000 ga kowane mutum 1,318 a jihar da suka yi aikin Hajjin bana 2022.Jaridar...
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu, ya rushe majalisar zartaswar jihar bayan da ya sauke dukkan kwamishinoninsa a yau Laraba.Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar wasu mata huɗu da kuma jaririya ƴar wata bakwai sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya ritsa da su...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea, ta sallami manajanta Thomas Tuchel, biyo bayan rashin nasarar da ta yi a wasanta da tawagar Dynamo Zagreb jiya Talata a...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaKylian Mbappe ya yi nasarar zura kwallaye 2 a wasa tsakanin Paris St-Germain da Juventus a haduwar da suka yi a wasan...
Hukumar yaƙi safarar bil -Adama ta Najeriya NAPTIP, ta kama wasu mutane su fiye da ɗari biyar wadanda aka shirya tura su wasu ƙasashen ƙetare a...
Hukumar zabe mai zaman kanta a ranar Talata ta ce kimanin ‘yan gudun hijira miliyan uku ne za su shiga zaben shekarar 2023 mai zuwa.Hukumar ta...