Wata kotu da ke Kado Grade I a Abuja, a ranar Alhamis din nan, ta yanke wa wasu masu siyar da maganin gargajiya ‘yan kasar nan...
Tsohon Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Solomon Arase, da Manjo Janar Jeleel Ogunlade mai ritaya sun dora laifin rashin tsaro da ya dade a...
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 200 a garin Makurdi, kamar yadda wani jami’in gwamnati a jihar Benue ya bayyana.Sakataren zartarwa na Hukumar ba da...
Wata dusar kankara ta lalata gonaki da gidaje a al’umomin Dutsen-Kura da Kanya da Gozaki a karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina.Malam Abdullahi Gozaki, wani mazaunin...
Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) da Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa na neman a kafa ‘yan sandan jihohi domin tunkarar kalubalen tsaro a yankin da ma kasa...
Allah ya yi wa ɗan gidan Sanatan mazaɓar Kano ta Kudu, Sadiq Kabiru Gaya rasuwa a yau Talata.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, mai magana da yawun...
Wani bincike ya gano wasu Gwamnoni hudu da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP dake kokarin ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace katin Dan kasa yana da muhimmanci a wajen al’ummar kasar nan duba da yanda al’umma suke yawan...
Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da jikkatar wasu da dama da kuma ƙonewa gidaje da dama...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ranar Talatar nan ta bayar da dama ga bukatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) na tsare tsohon mai...