Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar (NNPP), Abba Kabir Yusuf, ya nesanta kansa daga wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na...
Ga dalilai guda tara 9 daga cikin musabbabin janyo kiki-kaka tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU.Zan saka su a sigar mahawara domin...
Wani iftila’i da ya afku a ranar Lahadi a unguwar Kabala Doki da ke karamar hukumar Kaduna ta Arewa, yayin da wani manomi ya nutse a...
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya ce nadin da aka yi masa a matsayin kodinetan matasan Najeriya na yakin neman zaben shugaban kasa na Asiwaju...
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, ya ce ba za a fuskanci ƙarancin man fetur ba a watan Disamban bana har ma bayan sa sakamakon tanadar...
Hukumar kare haƙƙin masu saye da masu sayar da kayayyaki ta Jihar Kano CPC, ta ce ta kama wasu matattun dabbobi a mayankar dabbobi ta Unguwa...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomin Najeriya (NULGE) reshen jihar Kaduna ta bayyana rashin jin dadin ta dangane da kin amincewa da kudirin dokar cin gashin kan kananan...
Sabuwar Jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano ta ce, ta bankaɗo wani shiri da jam’iyyar APC mai mulki ke yi na rage yawan mutanen da...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta kori karar da Sheikh Abdul-jabbar Nasiru Kabara, ya shigar a gabanta ta yana ƙalubalantar gwamnatin...
Kotun sauraren ƙararrakin aikata manyan laifuka da ke Ikeja a jihar Lagos, ta yanke hukuncin daurin shekaru 21 ga kasurgumin mai garkuwa da mutanen nan Chukwudumeme...