Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ɗaya cikin manyan kwamandojin Iswap da wasu mayaƙa a wani farmaki a arewa maso gabashi.Sojojin sun ce sun kashe kwamandan...
Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani yaro ɗan shekara 14, Musa Sani a wani ruwa mai suna Rafin Mukugara da ke ƙauyen...
Ministan harkokin sufuri Rotimi Amaechi ya sanar da aniyarsa ta takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023.Amaechi ya ayyana takararsa ne a wani taron siyasa a Fatakwal...
Nan da kwanaki 10 ‘yan matan makaratar sakandiren gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi za su cika watanni 10 a hannun ‘yan bindiga,...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar tarayyar ƙasar ta ƙara yawan kuɗin tallafin man fetur na kasafin kuɗin 2022 daga biliyan 442 zuwa tiriliyan huɗu.Buhari...
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya tsallake rijiya da baya a wani haɗarin mota da ya rutsa da tawagarsa akan hanyarsa ta zuwa gida daga filin...
Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya bayyana cewa ƙanƙarar da ake sayarwa kan kudi Naira 30 guda daya kafin zuwan watan azumi, yanzu duk...
Rundunar Tsaron Fararen hula ta Ƙasa, NSCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a wata gobara da ta tashi a wani gidan mai dake Al-Masfa dake...
Ministan Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana cewa har yanzu bai ayyana tsayawa takarar wata kujerar siyasa ba a zaben 2023 da ke tafe.Mai magana...
Kimanin sojoji 11 sun rasa rayukansu yayin wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kan wani sansanin sojojin Najeriya a karamar hukumar Birnin Gwari ta...