Shugaban kwamitin kula da kasafin kuɗi na majalisar dattawa kuma Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta Arewa, Sanata Barau I. Jibrin, ya ja hankalin al’ummar musulmi...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Tarauni Hafizu Ibrahim Kawu, ya bayyana farin cikinsa bisa bayan da ya karɓi fiye da naira miliyan 20 domin sayen...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi masu shirin yin magudin zabe a 2023 da su guji yin hakan yana mai shan alwashin hana su sakat.Ya bayyana...
Jami’an ƴan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Rimin Gado.Ƴan...
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari ta wallafa wani sako a shafinta na Facebook inda a ciki ta yi wa al’ummar jihar Zamfara ta arewa maso...
Jami’ar jihar Kaduna KASU, ta shirya komawa harkokin karatu na kakar karatu ta 2020 zuwa 2021 a ranar 9 ga watan gobe na Mayu duk da...
Babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta umarci shugaban kotun da’ar ma’aikata Danladi Umar, ya gurfana a gaban zauren majalisar dattijai domin bahasi kan...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce, za ta fara sayar da fom ɗin na gani ina so ga masu sha’awar tsayawa takarar muƙamai daban-daban gabanin...
Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, a yau Litinin ta buɗe kan iyakar Kamba da ta haɗa kasar da jamhuriyar Nijar a kan hanyar Kebbi a hukumance.Gwamnatin...
Ƙungiyar masu rajin kasancewar Manjo Hamza Almustapha ya zama shugaban Najeriya a zaɓen baɗi da ke ƙaratowa, watau Hamza Almustapha Awareness shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya,...