Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da a gaggauta fitar da tan 40,000 na hatsi iri daban-daban da ga rumbun gwamnati domin taimakawa marasa galihu a...
Shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa na ɗan majalisar dattawa, mai wakiltar Nasarawa ta Arewa.Sanata Adamu ya aikewa majalisar wasikar sauka...
Al’umma a Jihar Kano na cigaba da kokawa a bisa wahalar ruwan sha, musamman a ƙwaryar birnin Kano yayin da a ke azumin watan Ramadan.Wani bincike...
Saudi Arebiya ta bayyana cewa maniyyata 850,000 ne, daidai da kashi 85 cikin 100, za su yi aikin Hajjin bana daga cikin mutum miliyan 1 da...
Jam’iyar APC, reshen Jihar Legas ta caccaki Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a kan baiyana takarar sa ta shugaban kasa da ya yi a jiya...
Gwamnatin tarayya ta hannu Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige, na ganawa da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa wato ASUU, a yau Litinin.Jaridar Punch ta rawaito...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara kokarin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 40 daga kangin talauci nan da shekaru biyu masu zuwa ta hanyar shirin farfado...
A ranar Litinin din nan ne mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.A cewar wasu majiyoyi...
Ƴan bindiga sun kashe mutum aƙalla 26 cikin wasu hare-hare da suka kai a ƙauyuka huɗu na Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya ranar Lahadi.Maharan sun...
Ɗaya daga cikin masu zawarcin kujerar gwamnan jihar Kano, a kakar zaɓe mai zuwa ta 2023 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC mai mulki kuma ɗan majalisar...