Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya suffanta zaɓar shi da tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki a matsayin ƴan takarar shugaban ƙasa na maslaha a jam’iyar...
Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra.An kai wa Fulanin harin...
Ko kuma dai kuna layin masu harbin iska kan batun almajiranci a yanar gizo?A tunanin ku wannan ita ce mafitar? Sam! Abin ba haka yake ba...
A jiya Alhamis ne Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC ta yi barazanar kama Manajan-Darakta na Hukumar Kare Hakkin...
Ɗaruruwan magoya baya, da su ka haɗa da matasa da gungun mata ne a yau Juma’a su ka yi tsinke a ofishin tsohon shugaban ƙasa Goodluck...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirin bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 a hukumance, a karkashin jam’iyyar NNPP a...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, a jiya Juma’a, ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga gwamnatin jihar Kaduna domin rabawa wadanda harin bam din da jirgin...
Masu sana’ar sayar da rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar Dala na yanka...
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, mai neman takarar shugaban kasa, ya ce ba zai yarda da a bashi toshiyar bakin takarar mataimakin shugaban kasa ba.“Ban fito...
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata huɗu a Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya.Wani mazaunin yankin ya...