Ƙasar Malaysia ta fara aiwatar da dokar hana yara masu ƙasa da shekara 16 buɗe ko amfani da shafukan sada zumunta a faɗin ƙasar.Hukumar kula da...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa albashin mafi karanci na N100,000 da gwamnoni ke nazari a kai bai dace da halin matsin tattalin arzikin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa zasu yi aiki kafaɗa da kafaɗa da tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, idan...
An sace tsohon babban jami’in sojan Najeriya kuma tsohon Daraktan Yada Labaran Tsaro, Rabe Abubakar, tare da matarsa a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta yi wa al’ummar jihar tun...
Sufyan Lawal Kabo (Sefjamil)sefjamil3@gmail.comSome governments build roads, renovate schools and commission projects. Others go beyond physical development to rebuild public confidence, restore institutional trust and reconnect...
By Tijjani SarkiGood Governance Advocate and Public Policy AnalystLeadership earns its true value when it restores public confidence, inspires hope, and remains connected to the everyday...
Sanata Rufa’i Hanga ya bayyana cewa babu wani abu da zai iya raba shi da jagoran ɗariƙar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.A wata hira da ya...
Ƙungiyar Liverpool ta Ingila ta sanar da raba gari da kocinta Arne Slot nan take. Matakin ya zo ne bayan kakar wasa mai cike da ƙalubale...
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran ƙungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da zaɓar Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC...