As political permutations ahead of the 2027 general elections continue to gather momentum in Kano State, the opposition African Democratic Congress (ADC) has been urged to...
The Chairperson of the Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ), Kano State Chapter, Sayyida Bahijja Malam Kabara, has called on mothers and caregivers to closely monitor...
Hukumomin tsaro a jihar Kano sun dakatar da gudanar da Hawan Sallah domin kaucewa yiwuwar rikici da barazanar tsaro da ka iya tasowa a lokacin bukukuwan...
Hukumar Nigeria Centre for Disease Control and Prevention ta gargaɗi ‘yan Najeriya da su guji amfani da goro mai ɗaci, ruwan gishiri, ganyaye da sauran magungunan...
Wani rahoto ya bayyana cewa kwastomomin manyan kamfanonin sadarwa guda hudu a Najeriya sun kashe kusan naira tiriliyan 9 wajen sayen kati da data a shekarar...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce nasarar sa ta zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC ya nuna cewa dimokuraɗiyya na nan da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranakun hutu domin bikin Eid-el-Kabir. Ministan Harkokin Cikin Gida,...
Hedikwatar haɗin gwiwar sojoji ta Operation Hadin Kai ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP na shirin kai hare-hare a wasu wurare...
Ana ci gaba da nuna damuwa kan yiwuwar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya, yayin da ’yan kasuwa da masu amfani da shi ke...
A yau Litinin 25 ga Mayu, 2025 wanda ya yi dai dai da 08 ga Zul-Hijjah, 1447 Alummar musulmai ke fara gudanar da aikin Hajjin shekarar...