Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da kama mutane 345 da ake zargi da aikata daba da safarar miyagun ƙwayoyi a wani samame da ta...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa jami’an tsaro bisa jajircewa da sadaukarwar da suke yi wajen yaƙi da ta’addanci, fashi da makami, garkuwa da...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta ceto rayuka 34 tare da kare dukiyoyin da darajarsu ta haura Naira miliyan 437 a yayin...
Wasu shugabannin jam’iyyar NDC na shiyyar Arewa maso Yamma sun zargi tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da yunƙurin mamaye tsarin jam’iyyar a jihar tare da...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto kimanin mata da yara 360 da ‘yan ta’adda suka sace daga ƙauyen...
Jami’an Rundunar ’Yan Sandan Najeriya sun ceto Olaide John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, tare da tagwayen ’ya’yanta masu shekara 12, Peter da Paul,...
Ƴanbindigar da suka yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar mai ritaya Rabe Abubakar, da matarsa sun fitar da wani...
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana aniyarta na gaggauta aiwatar da matakan gyaran kundin tsarin mulki domin kafa rundunar ’yan sandan jihohi, a ƙoƙarin daƙile matsalolin tsaro,...
Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu amfani da matsalar tsaro domin cimma muradun siyasa, tana mai jaddada cewa tana ɗaukar matakai masu ƙarfi domin dawo da zaman...