Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta jagoranci shigar da ƙara kan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ’ya’yanta shida a...
Wani Inspector na ’Yan Sanda mai suna Victor Okus ya harbe abokin aikinsa, Ibrahim Sani, har lahira a birnin Port Harcourt na Jihar Rivers, yayin da...
Hukumomin tsaron Ghana sun cafke mutane 53 da ake zargi da aikata manyan laifukan intanet a wani gagarumin samame da suka kai cibiyoyin damfara a birnin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gillar da aka yi wa Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Chiranci ta Jihar...
The Kano State Executive Council has approved a total of ₦8.53 billion for the execution of critical infrastructure, health, education, water supply and social welfare projects...
Majalisar Masarautar Sakkwato ta umarci al’ummar Musulmi a fadin Najeriya da su fara duban jinjirin watan Sha’aban 1447 AH a ranar Litinin, 19 ga Janairu, 2026....
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta cafke Lekan Jimoh, wanda aka fi sani da “Kanmo-Kanmo”, bayan shafe shekaru 12 ana...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar baƙin ciki da fushi kan kisan wata mata da ’ya’yanta shida da aka yi a unguwar Dorayi...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ), Kano State Chapter, commends His Excellency, Engr. Abba Kabir Yusuf, the Executive Governor of Kano State, and the Nigeria...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ) has expressed deep shock and sorrow over the tragic incident in Dorayi, Kano State, where a mother and her...