The Adolescent Health and Information Projects (AHIP) has intensified efforts to curb irregular migration in Kano State by partnering with media organizations to raise public awareness...
’Yan sanda sun gurfanar da Sheikh Ibrahim Isa Makwarari a gaban Kotun Majistri ta 53 da ke Normansland a Kano, bisa zargin harƙallar filayen gwamnati da...
Kotun Tarayya dake zamanta a Kano ta wanke kuma ta sallami ɗan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan al’amuran jama’a, Muhammad Mahadi Shehu, tare da kamfaninsa Dialogue...
A yau Talata, 20 ga Janairu, 2026, ne Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, ya fara karatu a Jami’ar North-West da ke Jihar Kano, inda yake...
Jam’iyyar APC ta fuskanci sabon rikici game da makomar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima gabanin zaɓen 2027, bayan cire hotonsa daga wata babbar fosta a taron...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama tsohon Ministan Shari’a kuma Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), jim kaɗan bayan an sake shi...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), ya ayyana Talata, 20 ga...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi wata ganawar sirri da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama ɗan jam’iyyar APC ta hanyar na’ura (e-membership) a ranar Talata, 20 ga Janairu, 2026, kamar...
Fiye da Musulmai miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne suka hallara a Jihar Katsina domin halartar bikin Mauludin marigayi jagoran...