Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana tattaunawa da Amurka ta hanyoyin diflomasiyya domin a cire Najeriya daga jerin ƙasashen da aka saka wa takunkumin bizar ƙaura....
Aƙalla mutane 32 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren da jiragen yaƙin Isra’ila suka kai a zirin Gaza a ranar Asabar, kamar yadda hukumomin yankin suka...
Rahotanni daga unguwar Dorayi da ke jihar Kano na nuna cewa wasu fusatattun matasa sun kama wani da ake zargi da fashin waya, inda suka yi...
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. Gwamnatin ta ce babu...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa. Ganduje ya...
Shugaban kamfanin Oando Plc, Wale Tinubu, ya bukaci ’yan Najeriya da su daina yawan sukar ƙasar, su rungumi gazawa a matsayin hanya ta gina ƙasa. Tinubu...
A daren jiya ne aka ji ƙarar harbe-harbe da fashe-fashe a kusa da filin jirgin sama na ƙasa da ƙasa na Diori Hamani da ke Niamey,...
A non-partisan civic movement, One Kano Agenda, has said that the political party under which a governor operates is less important than the quality of governance...
Gwamnatin Ukraine ta bayyana cewa ta karɓi gawarwakin mutane 1,000 daga Rasha, waɗanda Moscow ta ce sojojin Ukraine ne da suka mutu a fagen fama. Hakan...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar wa al’ummar jihar cewa rikicin sarautar Kano da ya daɗe yana gudana zai zo karshe nan ba da jimawa ba. Kwamishinan...