Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC reshen jihar Kano ta gargadi magoya bayan jam’iyyar APC da NNPP da su guji “murnar amutu ko ai rai”...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, a ranar Talata, ya ce jihar Kano ta samu mutane 5,800 da ake zargin sun kamu...
Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya sun dawo da ‘yan Najeriya 155 da suka makale a sassa daban-daban na...
Tsohon shugaban kasar nan, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce ya zama dan siyasa ne bisa tsautayi.Tsohon shugaban kasar na mulkin soja ya ce bai taba son...
’Yan sanda sun cafke wasu ƙarin likitoci biyu kan zargin haɗa baki da sace ƙodar wani mara lafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato.Ana zargin likitocin...
Dangane da ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta Kasa NLC, a ranar Litinin.Taron dai ya kare ne ba tare da cimma...
Gwamnatin jihar Niger haɗin gwiwa da Gwamnatin Tarayya da IFAD sun amince da kashe zunzurutun kuɗi har Naira Miliyan 87.1 domin bunƙasa noman shinkafa.Za a yi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta yi holan wasu maza uku da ake zargi da hannu a kisan Adeniyi Sanni, mataimaki na musamman ga Sanata Solomon...
Rundunar ‘yan sandan a ranar Litinin din nan ta gurfanar da wata ‘yar kasuwa mai shekaru 27, Mary Jideobi, a gaban wata kotun mai daraja ta...
Rikicin tsakanin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da mataimakinsa, Philip Shaibu, ya dauki sabon salo a ranar Litinin din nan bayan matakin da gwamnan ya dauka...