Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 17.7 ne ke fama da yunwa, kuma adadin na iya karuwa...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fara ayyukan kula da lafiyar mata masu juna biyu a dukkan asibitocin da ke fadin jihar kyauta. Gwamnan ya bayyana...
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Alhaji Umar Haruna Doguwa, ya bayar da umarnin dakatar da shugabannin sakandiren koyon harshen Faransanci da na Sakandiren koyon harsunan kasar...
Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar Litinin din nan ta dage haramcin bizar da ta sa wa ‘yan Najeriya na tsawon watanni.Wannan dai na zuwa ne a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da laifin aika fashi da makami a Yola babban birnin jihar.“ A Wasu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a ranar Lahadi da daddare ta ja hankalin mazauna unguwannin da ke kusa da kwalejin horas da jami’an kwastam da ke...
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago, ya bayyana kaduwarsa game da hatsarin kwale-kwale da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.Gwamnan ya nanata muhimmancin amfani da...
Wani hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar mutane 24 tare da batan wasu a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja.Jaridar PUNCH ta samu labarin cewa...
Gwamnonin Arewa-maso-Gabas sun koka da yadda matsalar ta’addanci ta ke ci gaba da ta’azzara a yankin a daidai lokacin da ta zargi sarakunan gargajiya da kananan...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Ofusreshin Hadarin Daji a arewa maso yamma da ke karkashin jagorancin babban kwamandan runduna ta 8 ta sojojin Najeriya sun ceto...