Yayin da rikicin jam’iyyar, NNPP ke kara ta’azzara, masu ruwa da tsaki na ganin cewa Sanata Kwankwaso shi ne mafi cancantar magance takaddamar jam’iyyaWannan dai na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauki matasa 7,000 aikin binilanti domin sintiri a jihar saboda kara kaimi ga kokarin da hukumomin tsaro na tarayya ke yi na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta dakile wani yunkurin fashi da makami a wani banki da ke daura da Estate Maplewood, a Oko Oba, da ke...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya FRSC reshen jihar Osun, ta ce mutane shida ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin da ya afku a babbar...
A ci gaba da kokarin dakile radadin cire tallafin man fetur ga mazauna yanki, gwamnatin jihar Sokoto ta ware kimanin Naira biliyan 4 kan kayayyakin abinci...
Shugaban Kasar Najeriya Ahmad Bola Tinubu zai halarci taron kasashen G-20 da zai gudana a birnin New Delhi na kasar Indiya.Babban burin Tinubu a taron shi...
Akalla mutane takwas ne aka yankewa hukunci tare da dauresu bisa laifin zamba a Sokoto da Abuja.Mai Shari’a M.U. Dogondaji na babbar kotun jihar Sokoto ya...
Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri ya rabawa marasa galihu buhunan shinkafa 60,000 kowanne mai nauyin kilogiram 25Raba kayan tallafin na daga cikin kayayyakin rage radadin rayuwa da...
Jamhuriyar Nijar ta ba da kwarin gwiwa a ranar Juma’ar a wani mataki na gudanar zanga-zangar adawa da Faransa a karshen mako, a daidai lokacin da...
Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Dr. ‘Lere Oyewumi, ya bayyana shirin da majalisar kasa ta 10 ta ke yi na gudanar da bincike kan...