Shugaban Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, Alh. Abba El-Mustapha ya jaddda aniyar sa ta kawo tsafta tare da gyara a bangaren masu tallan...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe, ya ce rabon kayan abinci da ake yi a jihar ba na ‘yan jam’iyyar APC kadai ba ne, na...
Wani mutum mai suna Hassan Umar ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke Kano, bisa zarginsa da watsar da budurwar sa bayan ta kashe...
Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da shirin raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga gidaje sama da 80,000 da mutane sama da 400,000...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Dakatar Da Shugabannin Asibitin UROLOGY Gwamnatin jihar Kano karkashin Engr. Abba Kabir Yusuf, ta dakatar da Shugabanin Asibitin kula da masu ciwon yoyon...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Gombe, a tsakanin watan Janairu zuwa Yuli, ta kama mutane akalla 214 da...
Yayin da wa’adin da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS, ta baiwa gwamnatin mulkin Soja a Jamhuriyar Nijar ya cika. Babban malamin addinin musulinci, Sheikh...
An gurfanar da wani matashi dan shekara 23 mai suna Abdulwahab Yusuf a gaban wata kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kano a ranar Talatar...
Hukumar shirya jarrabawar Afrika ta yamma WAEC, ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantun sakandare ta yammacin Afrika ta 2023 (WASSCE).Hukumar jarrabawar ta fitar da sakamakon...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya rantsar da mai shari’a Dije Audu Aboki a matsayin mace ta farko da ta zama shugabar alkalai a...