Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aikewa majalisar dattawa sunan tsohon Ministan ƙwadago na kasa Festus Keyamo domin amincewa da shi don nada shi a...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan bakwai domin gudanar da wasu manyan ayyuka a fadin jihar.Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Halilu...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje da kakakin majalisar dattawa ta tara, Sanata Ajibola Basiru, an amince da su a ranar Alhamis din nan domin...
Shugaba Bola Tinubu, a daren ranar Laraba, ya tabbatar wa shugabannin kungiyar kwadago cewa matatar mai ta Fatakwal za ta fara aiki nan da watan Disambar...
Daruruwan mutanen da ke goyon bayan juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar ne suka hallara a ranar Alhamis din nan domin gudanar da wani...
Sa’o’i 24 kacal bayan fara zanga-zangar adawa da cire tallafin man fetur a fadin kasar nan wanda aka fara a ranar Laraba.Kungiyar kwadagon ta dakatar da...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ana neman wasu manyan ‘yan daba guda uku tare da yi wa duk wanda ya kawo bayanan inda...
An tura wani mutum mai suna Kingsley Bassey ranar Litinin a gidan yari na Kirikiri bisa zargin kashe kaninsa a lokacin da sha miyagun kwayoyi.‘Yan sanda...
Da ta kuduri aniyar samar da matakan rage radadin cire tallafin man fetur, gwamnatin jihar Kano ta shirya sayan hatsi daga gwamnatin tarayya tare da sayar...
Mambobin kungiyar kwadago ta Kasa NLC reshen jihar Katsina a ranar Larabar nan sun bi sahun takwarorinsu wajen gudanar da zanga-zangar nuna adawa da wahalhalun da...