Kungiyar manyan dillalan man fetur ta Kasa ta ce ba zai yiwu farashin man fetur ya yi kasa da Naira 200 ba, ko da an gyara...
Kotun sauraren kararrakin zabe da ke ta tabbatar da Sanata Lawal Adamu na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben sanatan Kaduna ta tsakiyaDan takarar...
Akalla mutane 15 ne suka nutse a wani tabki bayan da wani kwale-kwale da ke jigilar fasinjoji ciki har da yara ya kife a jihar Adamawa...
Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Kano Engr. Muhammad Diggol yace za’a dawo da karɓar harajin kullum kullum na Masu baburan Adaidaita Sahu.Digol ya bayyana haka a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta sha alwashin bin diddigi tare da gurfanar da wasu ‘yan bindiga da suka yi wa daya daga cikin jami’an ‘yan...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Bago, ya bayyana dalilan da suka sa ba zai yi bikin cika kwanaki 100 da ya yi yana mulki ba.Gwamnan, wanda ya...
A ci gaba da kokarin inganta harkar tsaro a Masarautarsa, Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari, Malam Zubairu Jibril, Maigwari Il, ya amince da sauya wasu Hakimai...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a jihar Yobe.Hakan na...