‘Yan sanda suka ceto wani dattijo mai shekaru 67 da aka kulle a daki sama da shekaru 20 a Kaduna ranar Larabar nan.An gano mutumin ne...
Gwamnoni da ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu a halin yanzu suna ganawa...
Al’ummar unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni sun yabawa gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje sakamakon wasu filaye da gwamnan ya baiwa al’ummar unguwar cikin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, kamar yadda ma’aikatar ilimi ta sanar a ranar Larabar nan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta kafin cikar wa’adin mulkinsa.BBC ta ruwaito cewa shugaba Buhari, ya furta...
Rundunar haɗin gwiwa ta sojin Najeriya shiyyar yankin Arewa maso Gabas da ke birnin Damaturu a jihar Yobe, ta damƙa ƙunshin tabar wiwi Casa’in da Takwas...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaA Yau Laraba Barcelona za ta karbi bakuncin Inter Milan a wasa na hudu a cikin rukuni na uku a Champions League...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaDan wasan gaban Faransa Kylian Mbappe da alama alakarsa da Paris Saint-Germain ta fara tabarbarewa yayin da dan wasan ke son barin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi rahoto kan yadda gwamnati Kano ta kashe kudi a shekarar 2021 data gabata.Majalisar ta karbi rahotan ne a zamanta na...
Kungiyar tsoffin dalibai kwalejojin kimiyya ta jihar Kano da Jigawa ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa ci gaban su.Tsohon shugaban kungiyar KASSOSA Alhaji Mustapha...