Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Dakta Emmanuel Agbo, ya ce idan shugaban jam’iyyar na kasa, Iyorchia Ayu ya sauka daga mukaminsa, mataimakin shugaban jam’iyyar na...
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta karya matsayin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) a lokacin da ta yi wa kungiyoyin biyu rijista a tsarin jami’o’in.Kungiyoyin sun hada...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kwara, ta ce, tana ci gaba da neman wani matashi mai suna Abubakar ruwa a jallo bisa zarginsa da harbe ƙaninsa Yusuf...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 na Naira Tiriliyan 19.76 a gaban zauren majalisar dokokin kasar a ranar Juma’a.Wannan na kunshe...
Jam’iyyar APC mai mulki, ta ce, za ta kaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen baɗi.A cewar jam’iyyar za ta fara gangamin yaƙin neman...
Babbar kotun jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji ta sake ɗage ci gaba da sauraron shari’ar Mista Frank Geng Qwarong, da ake zargin...
Kungiyar Dalibai: Gwamnatin Buhari Ta Kashe Ilimi, Za Mu Binne ShiKungiyar dalibai ta Kasa NANS shiyyar Kudu-maso-Yamma, ta zargi shugaban kasa Mohammed Buhari da binne ilimin...
Rahotonni daga Ƙaramar hukumar Bali da ke Jihar Taraba na nuni da cewa, Wasu ƴan bindiga da ba a kai ga gano su ba sun hallaka...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA shiyyar jihar Kaduna, ta ce, ta cafke mutane ɗari da ashirin da ɗaya bisa zarginsu...
Najeriya za ta kasance kasa mafi aminci da tsaro kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya bar mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023.Wannan na zuwa ne...