Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 37 tare da raba wasu 171,000 da muhallansu a jihar Adamawa a lokacin damina, babban sakataren hukumar bayar da agajin gaggawa...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta gano ƙwayoyin Tramadol guda miliyan goma sha uku a wani ƙawataccen gida da ke unguwar Lekki...
Gwamnatin tarayya, ta gargaɗi ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU bisa ƙin karɓar umarnin kotun Ma’aikata da ta basu na janye yajin aiki.Ministan ƙwadago da Nagartar Aiki Dakta...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar da karin wasu kotunan shari’ar Muslunci guda 3, bayan da kotun ta sauya wasu kotunan matsugunan daga ainihin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya musanta janyewa daga takarar shugaban Kasa.Tinubu ya saka wani dan gajeren hoton bidiyonsa a kan...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaManchester City ta doke Manchester United da ci 6-3 a wasan mako na takwas a gasar Premier League da suka ƙara ranar...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Wolves ta kori kocinta Bruno Lage bayan ya shafe watanni 16 yana jan ragamar kungiyar.Wannan na zuwa ne bayan rashin nasara da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce dole ne jam’iyyun siyasar kasar nan su bayyana hanyoyin da suka samu kudaden yakin neman zabensu...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce jam’iyyarsa na da kyakkyawar damar yin nasara a zaben baɗin dake tafe.“PDP...
Rahotanni daga jamiyyar APC na nuni da cewa, Akwai masu ra’ayin cewa wasu jiga-jigan jam’iyyar APC, babu lallai su marawa takarar Tinubu baya a zaben 2023...