Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun hallaka basarake a garin Mohoro tare da wasu mutane goma sha biyu.Rahotanni sun bayyana...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke birnin Damaturu a jihar Yobe, ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC a...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta Najeriya FRSC shiyyar Kano, ta ce ta cafke fiye da motoci dubu uku wadanda ba su da lamba daga watan Agusta...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce, za ta horas da ma’aikatan wucin gadi kimanin miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu 1,400,000 gabanin...
Allah ya yi wa Alhaji Umar Malumfashi wanda aka fi sani da Bankaura da kuma Yakubu ka fi Gwamna a cikin shirin Kwana Casa’in rasuwa.Marigayin dai...
Jam’iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa, ta dakatar da ɗan majalisar dokokin jihar mai wakiltar mazaɓar Kanya Babba watau Honarabul Usman Haladu Isah, sakamakon zarginsa...
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar, APC a ranar Talata, ya ce ya dage fara yakin neman zaben sa da aka shirya yi a...
Masu ababen hawa da ke bin hanyar Lokoja-Ajaokuta, wadda ta hada wani bangare na gabashin jihar, sun makale a titin Ganaja zuwa Lokoja a ranar Litinin...
Wani jigo a jam’iyyar Labour kuma masanin tattalin arziki a siyasance, Pat Utomi, ya kalubalanci dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, da ya...
Kamfanin dakon wutar lantarki na Kasa (TCN) ya ce an maido da layin wutar a kasar da ya dauke a safiyar ranar Litinin din nan.“An fara...