An samu tashin hankali a sashin karbar haihuwa na asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi inda aka ce daya daga cikin tagwayen...
Hukumar tsaro ta DSS, buƙaci ƙungiyar Malaman jami’o’i ASUU da ta janye yajin aikin da take yi na tsawon watanni.Daraktan hukumar mai kula da jihar Yobe,...
Jam’iyyar PDP a jihar Zamfara ta sanya ranar Juma’a (gobe) domin sake gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar.A ranar Juma’ar da...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bude cibiyar kula da yara masu larurar Tamowa, a yau wadda aka samar a karamin asibiti na unguwa uku...
Jagororin Arewa sun yi alkawarin cewa goyon bayansu a zaben shugaban kasa na 2023 zai kasance ga duk dan takarar da ke da karfin magance matsalar...
Gwamnatin jihar Kano ta mallaki gidan marigayi tsohon jakadan Najeriya a Majalisar ɗinkin duniya kuma Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama domin domin ci gaban siyasar...
Hukumomi a jihar Jigawa sun bada rahoton mutuwar mutane shida sakamakon ambaliyar ruwa da ke ci gaba da yin barna a cikin al’ummar jihar da ke...
Kotun Majistare mai Lanba talatin ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Hanif Sanusi Ciroma ta aike da ɗan ƙasar Sin ɗin nan Mista Geng zuwa gidan ajiya da...