Hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC) ta sake samun karin mutane takwas da suka kamu da cutar zazzabin Lassa da kuma mutuwar mutum...
Majalisar wakilai za ta dawo zamanta a ranar 20 ga Satumba, a wani zauren na wucin gadi.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da magatakardar majalisar,...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PRP, Kola Abiola, ya bayyana cewa zai lashe zaben shekara mai zuwa ta hanyar maimaita irin rawar da mahaifinsa, Marigayi...
Biyo bayan takun sakar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU na tsawon watanni bakwai, kungiyar dalibai ta kasa NANS ta bayyana...
Akalla mutum guda ne ya rasu a wani gini da ya ruguzo da sanyin safiyar ranar Asabar a karamar hukumar Birniwa ta jihar Jigawa.Jami’in hulda da...
Gabanin babban zaben shekarar 2023, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce Najeriya za ta iya shiga cikin rudani saboda rashin bin doka da oda.Ya bayyana...
Mambobin kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun koka kan sabon salon satar mutane a yankin wanda suka bayyana a matsayin abin damuwa.Gwamna Babagana Zulum na jihar...
Gwamnatin Tarayya ta hannun Hukumar Kula da Ruwa ta Najeriya (NIHSA) ta roki hukumomi a jihohi daban-daban da su jajirce wajen ganin an kiyaue kara samun...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a ranar Juma’a ta yi karin haske kan dalilin da ya sa ake kashe makudan kudade wajen gudanar...
Kotun masana’antu ta kasa ta dage ci gaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar tana kalubalantar yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke...