Yara 3 ne aka rawaito sun mutu sakamakon ruftawar gini biyo bayan samun ruwan sama da aka shafe sa’o’i ana yi a Jigawar Tsada da ke...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunar sojan kasar nan, sun ceto yan matan sakandaren Chibok guda uku daga hannun yan Boko Haram tare da cafke yan...
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya jagoranci tawagar sintiri mai nisan kilomita 100 daga Gusau-Talata Mafara-Bakura zuwa Sokoto domin tantance kwazon jami’an ‘yan...
Gwamnatin Buhari ta buƙaci Jami’o’i dasu nemi tallafin Kuɗaɗe daga Masu kuɗi don gudanar da ayyukan suA ranar Alhamis ne Gwamnatin Tarayya ta buƙaci Majalissar gudanarwar...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar da cewa, ta kammala daukar Graham Potter a matsayin sabon mai horaswarta.A cikin wata sanarwa da aka fitar a...
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Adolphus Wabara, ya zama sabon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP.Nadin nasa ya biyo bayan murabus din da tsohon shugaban kwamitin...
Bayan sace shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar Filato, Honarabul Henry Jan Gotip, an sake shi.Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato, DSP Alabo Alfred, ya tabbatar...
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Walid Jibril, ya yi murabus, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.“Na sauka ne a matsayin shugaban kwamitin BoT....
Gwamnatin tarayya ta umurci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA da ta sanyawa kamfanonin jiragen sama na kasa da kasa takunkumin da aka...
Gwamnatin jihar Zamfara, karkashin Bello Matawalle, ta amince da mayar da Naira 50,000 ga kowane mutum 1,318 a jihar da suka yi aikin Hajjin bana 2022.Jaridar...