Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun tare babbar hanyar Birnin Gwari/Funtua, sun kashe wani direba tare da yin garkuwa da...
Mutane 5 ne suka mutu tare da lalata gidaje 3,813 sakamakon ruwan sama da aka yi a wasu kauyuka a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina.Hukumar...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su.Wadanda abin ya shafa sun hada da Alh. Alhassan Gambo...
Wasu gungun ƴan bindiga sun sace matafiya da dama a babban titin Benin zuwa garin Owo na jihar Ondo.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, lamarin ya faru...
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA, sun cafke wasu mutane takwas a wata maɓoyar ƴan ta’adda.Ana dai zargin mutanen da cewa...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta kashe naira miliyan 25 na biyan kudaden lasisi ga hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa, NBC, wadanda suka...
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa mutane 9 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 10 suka samu raunuka a wani...
Dakarun runduna ta daya sun kashe ‘yan bindiga uku a yankin Sabon Birni, Dogondawa-Kuyelo da Farin Ruwa a jihar Kaduna.Daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya...
Wani matashi mai Shekara 18 mai suna Adamu Musa ya mutu a kokarin ceto saniyar sa a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa.Wani mazaunin garin ya...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed Abdulkadir, ya ce ƴan jarida da sauran masu aikin yaɗa labarai sune mutanen da suka fi kowa daraja a Najeriya.Mohammed, ya...