Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu, ya rushe majalisar zartaswar jihar bayan da ya sauke dukkan kwamishinoninsa a yau Laraba.Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar wasu mata huɗu da kuma jaririya ƴar wata bakwai sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya ritsa da su...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaKylian Mbappe ya yi nasarar zura kwallaye 2 a wasa tsakanin Paris St-Germain da Juventus a haduwar da suka yi a wasan...
Hukumar yaƙi safarar bil -Adama ta Najeriya NAPTIP, ta kama wasu mutane su fiye da ɗari biyar wadanda aka shirya tura su wasu ƙasashen ƙetare a...
Hukumar zabe mai zaman kanta a ranar Talata ta ce kimanin ‘yan gudun hijira miliyan uku ne za su shiga zaben shekarar 2023 mai zuwa.Hukumar ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun, ta cafke wasu mata biyu da ake zargi da bude wajen sayar da jarirai.Mai magana da yawun rundunar SP Abimbola Oyeyemi,...
Wasu gungun ƴan fashi da makami, sun kai farmaki bankunann Zenith da UBA da kuma First Bank duk a yankin ƙaramar hukumar Ankpa.Rahotonni sun bayyana cewa...
Ministan ilimi, Adamu Adamu, tare da masu ruwa da tsaki irin su magatakardar hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sikandire, Farfesa Ishaq Oloyede; Babban Sakataren...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Mai yiwuwa dan wasan tsakiyar Faransa da ke taka leda da Juventus Paul Pogba ba zai samu damar buga gasar cin kofin...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Litinin ta ce ta jajirce wajen samun haɗin kan da ake buƙata ga Jami’o’in gwamnati.Kungiyar ta ce ba za ta...