Ma’aikatan filin jirgin sama sun kawo cikas a harkokin zirga-zirgar jiragen sama a filin jirgin Mallam Aminu Kano (MAKIA) sakamakon takaddamar da ta kunno kai tsakanin...
Babban Daraktan Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Bauchi, Dakta Ibrahim Kabir, ya tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata gidaje 1,453 da...
Har yanzu akwai dalibai 98 na makarantar Sakandaren ’yan mata ta gwamnati da ke Chibok a jihar Borno daga cikin 276 da ‘yan ta’addar Boko Haram...
Malamin addinin musuluncin nan mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta saki Tukur Mamu, ko kuma...
Akalla mutane hudu ne rahotanni suka ce an kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’umma biyu a karamar hukumar Guma ta jihar Benue.Mazauna...
Gwamantin jihar Kano tace zata cigaba da hada hannu da Kungiyoyi da daidaikun mutane, domin ganin an cigaba da tsaftace jihar baki daya.Kwaminishinan ma’aikatar muhalli na...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba shi da damar yin nasara a yankin Arewa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince wa gwamnatin tarayya kan ta karɓe ragamar gudanarwar filin jiragen sama na jihar Gombe.Gwamnan jihar Muhammad Inuwa Yahaya, ne ya...
Jamiyyar adawa ta NNPP, ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ga gaban babbar kotun tarayya da ke Kaduna karkashin jagorancin mai...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce ana bukatar karin N681bn domin samar da ingantacciyar kidayar jama’a a shekarar 2023.A wani taro da aka yi...