Gwamnatin jihar Borno a ranar Asabar din nan ta gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 62 da samun ‘yancin kai, inda aka gudanar da fareti na...
A yayin bikin cika shekaru 62 da samun ‘yancin kai, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci jama’a da ‘yan siyasa su zama wakilan zaman...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, yana jin damuwa dangane da yajin aikin da ƙungiyar Malaman jami’o’i ASUU ke yi na tsawon watanni.Shugaban ya bayyana hakan...
Hukumar kula da ayyukan ƴan sanda ta ƙasa PSC, ta yi ƙarin girma ga manyan jami’an ƴan sanda su ɗari huɗu da goma sha bakwai.Wannan na...
Rahotonni da ke fitowa daga ƙasar Burkina Faso a yanzun nan na tabbatar da cewa Kyaftin Ibrahim Taro are, ya kifar da gwamnatin mulkin soji ta...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya tafi Landan ne domin ya huta, kamar yadda mamba a kwamitin yakin neman zaben shugaban...
A ci gaba da kokarin sasanta rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar hamayya ta PDP, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Atiku Abubakar, ya sake ganawa...
Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kaduna a Jam’iyyar APC Sanata Uba Sani Ya kaddamar da wani littafi a Ƙaramar Hukumar Saminaka dake Jihar, inda ya sanar da...
Jam’iyyar PDP ta karyata zargin karbar cin hanci da ake yi wa mambobin kwamitin ayyuka na kasa (NWC).Akalla mambobi shida daga cikin 19 na NWC sun...
Shugaban majalisar Dattijawa Sanata Ahmed Lawan, ya ce, ya karɓi hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya ce ba shi ne ɗan takarar majalisa na jam’iyyar APC...