Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kammala shirye-shiryen gina madatsar ruwa a dazuzzukan da suka kai hekta 800,000 da ke tsakanin garuruwan Buruku da Birnin-Gwari, wanda...
Kotu Ta Yankewa Matashiyar Dake Yin Sojan Gona Da Kayan Ƴan sanda A Kano HukunciKotun majistirit mai lamba 54 Karkashin jagorancin mai Shari’a Mansur Ibrahim Yola,...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun yi nasarar tabbatar da hallaka ƴan bindiga biyu tare da raunata ƙarin wasu da dama a garin...
Gwamnatin jihar Kano ta yi Allah-wadai ga wasu magoya bayan tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Engr Rabi’u Musa Kwankwaso na jam’iyyar NNPP bisa zargin su da...
Hukumar ilimin bai ɗaya ta jihar Kaduna, KADSUBEB ta ce, ta kammala shirin gudanar da jarrabawa ga sababbin malaman makaranta da gwamnatin jihar za ta ɗauka...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sauya jadawalin yakin neman zabensa domin baiwa sabbin masu sulhu da aka aike wa gwamnan jihar...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Dutsen jihar Jigawa, ta sallami tsohon gwamnan jihar Sanata Ibrahim Saminu Turaki, tare da wanke shi daga zargin...
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf (wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida), ya ce jam’iyyarsa da magoya bayansa ba za...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana ranar 17 ga watan oktoba domin fara tiwa sabbin Mlmalamai 10, 000 Jarabawa daukar aiki.Hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya kafa tarihin shiga sahun wadanda suka yi nasarar zura kwallaye 3 a wasa guda...