Jami’an tsaro a ranar Alhamis din nan sun rufe shedikwatar jam’iyyar NNPP da ke Maiduguri a jihar Borno.Gidan talabijin na channels ya rawaito cewa, Lamarin wanda...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta amince da sayen dan wasan gaba na Real Sociedad, Alexander Isak a kan kudi yuro...
Mataimaki na musamman ga gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, Kelvin Ebiri a fannin yada labarai, ya mayar da martani ga kalaman da tsohon gwamnan jihar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a wani babban asibiti da ke Layout Badawa a ƙaramar hukumar Nassarawa ta jihar Kano.A...
Rahotanni na bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Larabar nan inda suka yi garkuwa da wasu matafiya da ba...
Akalla dalibai 91 ne jami’ar Cyprus International University ta kora daga jihar Zamfara saboda gazawar gwamnatin jihar Arewa maso Yamma wajen biyan kudin makaranta da sauran...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, a karon farko a yau Larabar, ya halarci taron majalisar zartarwa ta tarayya da ya saba gudanuwa a Abuja.Wannan shine...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaErik ten Hag ya ce har yanzu Cristiano Ronaldo ya na da makoma a kungiyar a karkashin jagorancinsa, duk kuwa da cewa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya, ya gargadi gwamnonin jihohi da kada su rika kira ga gwamnatin tarayya don magance bala’in da ya afku a yankunansu...
Majalisar dokokin Kano ta tantance tare da amincewa da nadin Aminu Ibrahim Tsanyawa, a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar zartaswa ta jihar Kano.Majalisar ta amince...