Jam’iyyar APC reshen jihar Sokoto, ta bukaci gwamnatin jihar da ta dakatar da shirin mikawa kananan ma’aikata albashi daga ma’aikatar kananan hukumomi zuwa kananan hukumomi.Shugaban jam’iyyar...
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Malam Garba Shehu, ya ce nan ba da...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen baɗi na jam’iyyar APC, ya musanta fitar da sunayen yana mai cewa, ba su da masaniya dangane da...
Gwamnatin tarayya ta ce ta dakatar da ayyukan wasu kamfanoni da suke yin gurbatattun takin zamani a Kano, domin tabbatar da samar da ingantacce don samun...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in ta kasa (SSANU) da kungiyar ma’aikatan da ba malamai ba ta NASU a ranar Asabar din nan sun dakatar da yajin aikin...
Wasu ‘yan ta’adda da suka kai hari kan wani jirgin kasa AK9 a jihar Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sake wasu mutane...
Yayin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke ci gaba da daukar matakai a masana’antu, Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya musanta samun umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin kawo karshen matsalar wutar lantarki da Najeriya ke fama da ita idan aka ba...
Daga Abdu Ado kofar Naisa Tsohon dan wasan kungiyar Manchester United, Wayne Rooney ya caccaki tauraron kungiyar PSG Kylian Mbappe, dangane da rashin girmama manyan ‘yan wasan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta hada kai da asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) domin duba yadda wasu suke yin...