Rundunar ƴan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar da ke bayyana buƙatar sake tsaurara matakan tsaro a makarantu da asibitoci la’akari da yadda ake ci gaba...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke wasu matasa uku suna sojan-gona da hukumar.KAROTA ta cafke matasan ne dai-dai lokacin da...
Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa wa majalisar Dokokin Jihar Kano Dan amncewa dasu a matsayin Kwamishinoni.Gwamnan ya aikewa shugaban majalisar dokokin Kano Injiniya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da tallafin abinci ga wadanda harin ‘yan bindiga suka rutsa da su a kauyen Sakajiki.Mataimakin Gwamnan Jihar Hassan Muhammad ne ya...
Ministan Sufuri na tarayya, Engr Mu’azu Sambo ya yaba da kokarin gwamnatin Muhammadu Buhari, inda ya sanya ta a matsayin wadda tayi nasara.Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito...
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, kuma karamin ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Festus Keyamo, SAN, ya...
Sakataren kungiyar shugabannin kananan hukumomi ta kasa (ALGON) kuma shugaban karamar hukumar Lapai, Mu’azu Jantabo ne, ya yi wannan zargi cewa wasu daga cikin hukumomin jihar...
Shugaban Best Choice Specialist Hospital da ke Kano unguwar Sabuwar Gandu Auwal Muhammad Lawal, ya bayyana cewa a halin yanzu asibitin ya samu sabuwar na’urar da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya naɗa tsohon mai taimaka masa akan harkokin kafafen sada zumunta Bashir Ahmad, a matsayin babban mai taimaka masa na musamman kan...
Rundunar sojin saman Najeriya, ta ce, ta yi nasarar hallaka kwamandan ƙungiyar ƴan tada ƙayar baya ta Boko Haram Aminu Duniya a wani hari ta sama...