Babban Sifeton ‘yan sandan Kasar nan, Alkali Baba Usman, da hukumar ‘yan sanda sun sake samun sabani game da daukar aikin ‘yan sanda.Hukumar ‘Yan sandan ta...
Kwamitin Zartaswar Ƙungiyar Malaman Jami’o’in da ke yajin aiki, zai yi taro a ranar Lahadi, 28 ga watan Agusta, 2022 domin yanke shawara kan ko za...
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane 20 da ake zargi da yin garkuwa da su da kuma mallakar muggan makamai a jihohin Binuwai...
Gwamnatin Tarayya ta musanta ƙara kuɗin Jiragen SamaHukumar Kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA da hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama...
Gwamnatin jihar Bauchi a ranar Litinin din nan ta fara rigakafin cutar zazzabin cizon sauro na shekarar 2022 a fadin kananan hukumomi 20 na jihar domin...
Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane 10 a wata mummunar ambaliyar ruwa data afku sakamakon mamakon ruwan sama.Mazauna yankin sun bayyana cewa, ambaliyar ruwan...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya NARD a ranar Lahadin da ta gabata ta kara wa gwamnatin tarayya da na jihohi wa’adin da ta bayar...
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani ya musanta labarin dake cewa ‘yan majalisar jihar sun fara wani yunkurin tsige gwamna Nasir El-Rufai kan zargin cin...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya nemi bayyana dalilin da ya sa ya gana da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa ta jinkirta rufe gidajen rediyon da talabijin da ta ce ba su sabunta lasisin su ba.A ranar Juma’ar...