Wasu ‘yan uwa 7 sun mutu a kauyen Danbaza da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara sakamakon cin gauraye kayan lambu tare da masara.Lamarin ya...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya amince da aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 ga kwararrun malamai 4,491 a karkashin tsarin albashin ma’aikatan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wasu mutane bakwai da ake zargin ƴan bindiga ne a ƙauyen Mariri da ke yankin ƙaramar hukumar Lere ta...
Ma’aikatan wutar lantarki karkashin kungiyarsu ta kasa sun janye yajin aikin da suka tsunduma ranar Larabar nan wanda ya kai ga jefa ilahirin kasar cikin duhu.Kungiyar...
An kammala duk wani shirin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara Maiduguri ranar Alhamis.Kamfanin dillancin labarai na Kasa (NAN) ya ruwaito cewa ziyarar ita...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Wakilin Kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum ya samu kyautar kasancewa gwarzon dan majalisa kuma guda cikin...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa KAROTA ta cafke wasu mutane su uku da zargin sace wayar Fasinja a cikin Baburin Adaidaita Sahu.Hakan na ƙunshe ne...
Karamin ministan ayyuka da gidaje Umar El-yakub ya ce za a kammala aikin titin Kano zuwa Gwarzo zuwa Dayi kafin karshen wannan shekara.El-Yakub ya bayyana haka...
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta bayyana cewa a shirye ta ke ta fitar da dokar da za ta hana shan taba sigari a jihar.Shugaban Majalisar, Abubakar...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Portugal da ke taka leda da Manchester United, Cristiano Ronaldo ya ce nan da makwanni biyu gaskiya za...