Gwamnatin jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutane hamsin tare da raba wasu da gidajen su sakamakon ambaliyar ruwa da ta mamaye wasu sassa na jihar.Shugaban...
Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bada gudummawar naira Miliyan Ɗaya ga wata ɗaliba da ta kammala karatu a...
Dakarun saji na Operation Hadin Kai da ke aiki a yankin Arewa maso gabas sun ceto wata ‘yar Chibok da wasu mutane uku da ‘yan ta’addar...
Kamfanin Jirgin sama na AZMAN AIRLINE ya bayyana aikin hajjin bana na shekarar 2022 a matsayin wata nasara da cigaba da suka samu.Bisa ga jigilar maniyyata...
Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasa Kylian Mbappe ya bayyana cewar yana goyon bayan abokin wasan sa na kasar Faransa Karim Benzema wajen lashe kyautar Balland’or...
Abdu Ado Ƙofar Na’isaAna cigaba da tsare Hadi Matar mutumin da ya yi yunƙurin kashe marubuci Salman Rushdie wanda ya yi batanci ga Manzon tsira S.A.W....
Jam’iyyar Labour (LP) a ranar Asabar din nan ta ce ba ta nada Mista Charles Okadigbo a matsayin mai magana da yawunta ba kamar yadda Farfesa...
Ku Bayyana Ni A Matsayin Dan Takarar PDP A Jihar Kano Abacha Ya Gayawa INEC, da jam’iyyar PDPMohammed Abacha ya bukaci wata babbar kotun tarayya da...
Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Usman Baba Alkali, ya shawarci ‘yan sanda a kasar da su guji yin sintiri a gidajen karuwai da gidajen giya...
Daga Abdu Ado kofar Na’isaGwamnatin tarayya ta ce ba za ta tsoma baki a shari’ar da ake yi wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike...