Ƙungiyar Amnesty International ta ce gazawar Najeriya wajen tunkarar matsalar aikata fyaɗe, na ƙarfafa gwiwar masu wannan aika-aika da kashe bakin waɗanda ake yi wa.A wani...
Wani matashi mai suna Haruna Auwala ya rasu a ofishin ƴan vigilante bayan da mahaifinsa, Auwala Ado ya kai shi a yi masa hukunci sabo da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe kwanaki 16 da yin balaguro.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, shugaban ƙasar ya sauka ne...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, a lokacin zangon mulkin gwamna Abdullahi Ganduje na farko, Farfesa Hafiz Abubakar ya bar tsagin gwamnan inda ya koma ɓangaren Sanata...
Mawallafin jaridar nan ta Daily Najeriya wacce ake buga wa a Internet Jaafar Jaafar, ya shawarci ministan sadarwa Dakta Isa Ibrahim Pantami akan ya yi wasti...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i a Najeriya (ASUU) ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni uku kan ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun ’ya’yanta ko...
A kalla mutane 300 ne ƴan Bindiga suka kora daga kauyukan karamar hukumar Munya ta jihar Naija.A safiyar Litinin ne ƴan bindigar suka kai harin wanda...
Rahotonni daga jihar Sokoto na nuni da cewa, kimanin mutane goma sha biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai wasu...
Wasu ƴan siyasa da malaman addini a jihar Kano sun sha alwashin yiwa gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello ruwan ƙuri’u a zaɓen shugaban ƙasa da...
Kungiyar farfado da martabar Arewa (NRO) ta gudanar da wani taro na musamman inda ta tattaro masu ruwa da tsaki da dattawan yankin Arewa domin tattauna...