Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kori wani jami’inta Jamilu Gambo, daga aiki bisa samun sa da saɓa dokar aiki.Hakan na...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano, ta cafke matashin nan Aliyu mai shekaru 26 wanda yake neman mutumin da zai saye shi.A ƙarshen makon jiya ne dai...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta tabbatar rahoton kisan gillar da wasu fusatattun matasa suka yiwa wasu mutane 3 da ake zargin masu bai wa ƴan ta’adda bayanan...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Fatakwal ta fara duba yiwuwar bada umarnin dakatar da babban taron jam’iyyar PDP na ƙasa da za a aka gudanar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin Riyadh na ƙasar Saudi Arabia domin halartar taro kan harkokin kasuwanci karo na 5.Jaridar Internet ta Solacebase ta...
Hukumomin kwalejin gwamnatin tarayya da ke Jihar Bauchi, sun sanar da korar wasu malamai 2 bisa samun su da laifin yin lalata da wasu mata ɗaliban...
Rundunar yan sandan jihar Kogi, ta ce ta cafke wasu mutane uku da ta ke zargin su da yin garkuwa da mutane tare da aikata sauran...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta ce, ta yi nasarar cafke wani yaro mai shekaru 14 wanda guda ne cikin ƴan bindigar da suka addabi yankin...
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce, jiragenta uku sun yiwa tarin wasu ƴan ƙungiyar tada ƙayar baya na ISWAP luguden wuta a yankin Arewa masu gabas.Hakan...
Gwamnatin Jihar Kano da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano da kuma ƙungiyar masu sake sarrafa robobi da ledejin da aka yi amfani da su...