Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ceto wasu mutane 11 daga hannun masu garkuwa da mutane da suka sace su a Sabon Garin Safanao.Jami’in hulɗa da...
Jami’n ƴan sanda a Jihar Ogun sun cafke wasu mutane 2 da ake kyautata zaton Ƴan ƙungiyar asiri ne ɗauke da kawunan mutane guda biyu.Jami’n hulɗa...
Rahotonni daga jihar Benue na nuni da cewa, wasu ƴan bindiga sun kashe mutane 4 a wani hari da suka kai wajen wani zama makoki a...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama masu aikin lodi da sauke kaya a jiragen ruwa su 12 a tasahar...
Rahotanni sun bayyana cewa ƙaramar ministar harkokin sufuri ta Najeriya, Rukayyah Gbemisola Saraki, ta ce Gwamnatin tarayya za ta raba hukumar kula da layin dogo ta...
Ɗaruruwan mutane ne a garin Chiromawa da ke yankin ƙaramar hukumar Garun Malam a jihar Kano su ka ƙwaci ɗaya daga cikin masu riƙe da sarautar...
Tsohon hadimin Shugaban Ƙasa kan harkokin majalisa, Abdurrahman Kawu- Sumaila ya baiyana cewa zamanin ƙaƙaba ƴan takara a siyasar Nijeriya ya wuce.Kawu-Sumaila ya kuma baiyana cewa...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa a halin yanzu babu wani ɗan takara da ya tsayar ko kuma ya ke goyan bayansa, kasancewar...
Hukumar gudanarwar COA Media Group da ke birnin tarayya Abuja sun karrama mai ɗakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje da lambar yabo ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Enugu ta ce, ta cafke wani uba bisa zargin sa da yin tsafi da ɗansa. Hakan na cikin wata sanarwa da rundunar...