Ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hari gidan gyaran hali da ke Jos, Jihar Filato.Francis Enobore, kakakin gidan gyaran halin ne ya baiyana haka...
Kwamitin sulhu da jam’iyar APC ta kafa ya ce zai fara aiki ne ta jihar Kano da ga ranar Litinin.A kwanan nan ne dai rikici ya...
Wasu rahotanni daga jihar Edo a Najeriya na cewa an yi garkuwa da wani DPO a jihar.Kafar PRNigeria a ƙasar ta ruwaito cewa an sace ɗan...
Wasu ƴan bindiga da sanyin safiyar Juma’a sun kashe mutane 10 a kauyen Ta’agbe da ke masarautar Miango a karamar hukumar Bassa ta jihar Filato.Jami’in hulɗa...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta gano gawar mutane biyu, mace da namiji a wata mota, ƙirar Siyana a kan titin zuwa Katsina...
Gwamnatin jihar Kano ta raba takardar ɗaukar aiki na din-din-din ga ƴan rawar ƙoroso 45 da su ke aikin wucin gadi a Ma’aikatar adana Tarihi da...
Rundunar Tsaro ta ‘Civil Defence’ a Akwa Ibom ta ce ta samu nasarar kama wani mahaifi, Elisha Effiong ɗan shekara 40 yayin da ya ke yunƙurin...
Jaridar The Cable ta tattaro wadannan shawarwari kamar haka:1. Lafta haraji a kan wasu kaya: Babban bankin na Duniya ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta...
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano, KEDCO ya ce nan ba da daɗewa ba za ta fara kai waɗanda su ke mata satar wuta, musamman ta...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce rikici da kuma dabanci a siyasa ke hana mutanen kirki shiga harkokin siyasar Najeriya su bayar da gudummuwa.Jaridar...