Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron karar kare hakkin dan Adam da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar kan hukumar Independent Corrupt...
Rayuwar al’ummar Arewacin Najeriya na ci gaba da salwanta cikin fargaba da rashin tabbas yayin da wasu jaridu, shahararrun mutane masu tasiri a kafafen sada zumunta,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ruwa, Hon. Umar Haruna Doguwa. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya soki firaiministan United Kingdom, Keir Starmer, kan abin da ya kira rashin taimaka wa Amurka a hare-haren da ta kai kan...
Farashin gas a kasuwannin Turai na ci gaba da hauhawa sakamakon rikicin da ke ƙara kamari a Gabas ta Tsakiya. Ma’aunin farashin gas na Turai ya...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai rantsar da Olatunji Disu a matsayin cikakken Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya ranar Laraba, 4 ga Maris 2026. Wannan...
Farashin man fetur na iya kaiwa tsakanin N980 zuwa sama da N1,000 kan kowace lita a gidajen mai, bayan Matatar Dangote ta ƙara farashi daga N774...
Farashin ɗanyen mai ya tashi da kashi 10 cikin ɗari yayin da kasuwannin makamashi a Asiya suka buɗe a ranar Litinin, mafi girman ƙarin da aka...
ShugabanHukumarZaɓe ta Ƙasa, Joash Amupitan, ya ce hukumar na da ƙwarin gwiwar tura sakamakon zaɓe ta na’ura a zaɓen 2027. Sai dai ya bayyana cewa ba...
Hare-haren sama da Israel ta kai kan birnin Beirut da kudancin Lebanon sun kashe mutum 31 tare da jikkata 149, a cewar ma’aikatar lafiyar ƙasar. Sanarwar...