Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da tura jakadu 65 zuwa kasashe daban-daban da kuma Majalisar Ɗinkin Duniya. Sanarwar da kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga,...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi wata ganawar sirri da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kakkausar suka kan kisan gillar da aka yi wa Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Chiranci ta Jihar...
Gwamnonin jam’iyyar APC na jihohin Imo, Enugu da Ebonyi, tare da shugabannin jam’iyyar a Kudu maso Gabas, sun amince da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima na shirin kashe jimillar kuɗi ₦9.36bn kan tafiye-tafiye na cikin gida da ƙasashen waje, da kuma abinci...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci gwamnonin jihohin ƙasar nan da su yi biyayya ga hukuncin kotun ƙoli da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin...
A ranar Juma’a, 19 ga Disamba, 2025, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ɗauki matakan ƙarfi ba tare da sassauci...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jan hankalin hukumomin tsaro da su gaggauta aiwatar da umarninsa na cire ’yan sanda daga rakiyar manyan mutane (VIPs)....
A wani jawabi da Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar, gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa martanin da Najeriya ta yi game da yunƙurin juyin mulki a Jamhuriyar...
A wani bayani da ya jawo ce-ce-ku-ce, Daniel Bwala, mai ba wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan sadarwa, ya bayyana cewa kusan kashi 70 cikin 100...