Connect with us

Featured

Kaduna: Ƴan bindiga sun harbe shugabar mata ta jam’iyyar LP

Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.

Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar kudancin Kaduna Edward Buju, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa daya fitar.

Sanarwar ta ce ta rasu ne bayan da wasu ƴan bindiga suka kai farmaki gidanta da ke Kaura suka harbe ta har lahira.

A cewar sanarwar, an kuma ce mijin nata ya samu raunuka a harbin bindiga kuma a halin yanzu yana samun kulawa a wani asibiti.

“Buju, wanda ya bayyana marigayiyar a matsayin mai kwazo da himma da kuma ja-gorancin shugaban jam’iyyar”

Rundunar ƴan sandan Kaduna har izuwa lokacin hada wannan rahoton ba ta ce uffan ba kan wannan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet