Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu ya jajanta wa al’ummar karamar hukumar Danko Wasagu da ke jihar kan hare-haren ‘yan bindiga da suka yi sanadin mutuwar...
Gwamnatin jihar Kano ta fara atisayen allurar rigakafin cutar COVID-19 a fadin jihar wanda akalla mutane miliyan 3.4 za su yi.Tuni dai Hukumar Kula da Lafiya...
Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya yi gargadi kan kara farashin man fetur da cewa zai tura karin ‘yan kasar...
A cewar Gwamna Bello, a tsakanin ranakun 1 zuwa 17 ga watan Janairun bana, ‘yan bindiga da suka addabi garuruwa sama da 300 na Neja sun...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alkawarin baiwa shugabannin kananan hukumomi 23 kudi naira miliyan 460 domin yaki da masu fasa bututun mai a jihar.Hakan...
Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a ƙaramar hukumar Birnin Kudu da ke jihar Jigawa ta zartar da hukuncin ɗaurin rai da rai ga wani...
Majalisar Zartarwa ta sahale da a kashe naira biliyan 1.4 domin samar da kayan aikin gona da kuma iri domin Shirin Noman Matasa na Ƙasa.Ministan Yaɗa...
Wata Kotun Majistire mai lamba 29 da ke Jihar Kano ta bayar da umarnin ci gaba da tsare wani magidanci mai suna Musa Yakubu, a gidan...
Hukumar kula Da Tituna da Sufuri ta Jihar Kano, KAROTA ta cimma matsaya tsakaninta da matuƙa babur mai ƙafa uku, wanda a ka fi sani da...
Kwamitin tsare-tsare na jam’iyyar (APC) na rikon kwarya Kwamitin tsare-tsare na musamman (CECPC) a taronsa na yau da kullum karo na 19 a ranar Laraba 19...