Ko shakka babu shugaba Buhari ya daura Nigeria akan kyakkyawan tafarki na ta noma abincin da za ta ci, duk da yake yan arewa da su...
Tsohon gwamnan Kano kuma jigo a babbar jam’iyar hamayya ta PDP Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci jakadan ƙasar China da ke Najeriya, Mista Cui Jianchun,...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta tarwatsa sansanin haramtacciyar ƙungiyar masu neman kafa ƙasar Biafra ta Indigenous People of Biafra (IPOB) da kuma ‘yar uwarta Eastern...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da yin garkuwa da mutane 15 a garin Kulho da ke karamar hukumar Mashegu a jihar.Hukumomin yankin sun ce...
Gabanin zaben 2023, mambobin kungiyar Gamji ta Najeriya GAMA reshen jihar Kwara sun yi kira ga ‘yan siyasar Najeriya da su hada karfi da karfe da...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su cigaba da yin imani da jam’iyyar, yana mai cewa a shirye take...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wani matashi da ake zargin wasu yan damfara sun yi yunƙurin yi wa...
A ranar Talata ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya isa Kano domin halartar taron tunawa da Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto karo na 8.Gwamnan...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce kayan masarufi sun yi tashin gwauron-zabi a watan Disambar bara, irinsa na farko a cikin wata takwas.Hukumar ta ce...
Gwamnonin jam’iyyar PDP na can a gidan gwamnatin jihar Rivers dake Fatakwal domin yin wani taro.Gwamnonin jihohin Enugu, Abia, Benue, Oyo, Bauchi da Adamawa da kuma...