Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da shugaban jam’iyyar APC ɓangaren Gwamnati, Abdullahi Abbas sun kaiwa Alhaji Ahmadu Haruna Zago ziyarar ta’aziyyar rashin ɗan uwansa Shuaibu...
‘Yan siyasa masu biyayya ga mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a ranar Asabar sun kaddamar da yakin neman zaben mataimakin shugaban kasar na zaben 2023. Sun...
Shahararren dan kasuwa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata a ranar Asabar ya sa mutane da dama magana a Jami’ar Bayero ta Kano lokacin da ya fashe da...
A ranar Talata a ke sa ran Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da gagarumar Dalar shinkafa ta Babban Bankin Nijeriya, CBN a Abuja.Kamfanin Daillancin Labarai...
Ƙungiyar dattawan Arewacin Naeriya (NEF), ta ce shugaba Muhammadu Buhari abin takaici ne ga arewa.Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna ranar Asabar, mai magana...
Fitattun mawaƙan zamani, Hausa Hip-hop a Jihar Kano, Tagwayen Asali, sun auri ƴan uwansu tagwaye, Hassana da Hussaina, ƴan asalin Jihar Katsina.Tagwayen Asali sun zaburar da...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho.Ziyarar dai ita ce...
Jam’iyyar PDP ta jinjina wa sojojin Najeriya bisa jajircewa, aminci, sadaukarwa da kwazo wajen kare kasarmu, musamman a lokacin da ta fuskanci tabarbarewar tsaro a cikin...
An ƙirƙiri ƙungiyar matasa masu burin ceto Arewa, YOCAD, a ranar 10 ga watan Janairu 2022. Hakan kuma ya tabbata ne biyo bayan shawarwari daga ɓangarorin...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles ta Najeriya za ta kara da Sudan a wasansu na biyu a rukunin D a gasar cin kofin nahiyar Afirka...