A yunƙurin ta na daƙile ayyukan ‘yan fashin daji a kudancin Kaduna, rundunar Operation Safe Heaven ta sojojin Najeriya ta yaye matasa 98 da bai wa...
Majalisar dattijai ta cire sashi na 84 mai cike da rudani daga dokar gyaran dokar zabe.Maganar da ta sanya dokar ta-baci kai tsaye a kan jam’iyyun...
Kanwan Katsina Hakimin Ketare Alhaji Usman Bello Kankara ya yaba da halin kirki na Marigayi Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto kuma firemiyan rusasshiyar Arewacin Najeriya.Alhaji Usman...
Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano karkashin Kwamishinan Ƴan Sandan CP Sama’ila Shu’aibu Dikko ta yi nasarar kama wasu Mutane hudu da ake zargin su da aikata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da hare-haren da jiragen yaki marasa matuka a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa da suka haddasa fashewa da wata mummunar...
Kara farashin mai a Najeriya kan janyo hauhawar farashin kayayyaki da ayyuka a kasarImage caption: Kara farashin mai a Najeriya kan janyo hauhawar farashin kayayyaki da...
Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmed Lawan ya tabbatar da cewa babu maganar cire tallafin man fetur a halin yanzu kamar yadda jaridu su ka riƙa yayata wa.Lawan...
Tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya Sani Abacha, wanda ya mulki kasar daga 1993 har lokacin mutuwarsa a 1998, ya hau mulkin ne bayan ya yaudari ‘yan...
Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar (APC) Mai Mala Buni ya bayyana ranar 26 ga watan Fabrairu a matsayin ranar gudanar da babban taron jam’iyyar ta APC.Buni,...
Majalisar wakilai za ta sake gabatar da kudurin dokar gyara dokar zabe a zauren majalisar a ranar Laraba.Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila, ya bayyana haka a lokacin...